✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda malaman Musulunci suka tattauna da Babban Hafsan Tsaro kan kisan ’yan Mauludi

A ranar Alhamis malaman Musulunci daga Arewacin Najeria suka tattauna da Babban Hafsan tsaro kan kisan masu taron Mauludi da jirgin soji ya yi a…

A ranar Alhamis din nan ne malaman Musulunci daga Arewacin Najeria suka je Hedikwatar Tsaro inda suka tattauna da Babban Hafsan tsaron Najeriya kan kisan masu halartar taron Mauludi da jirgin soji ya yi a Kaduna.

Ga hotuna yadda ziyarar ta kasance.

Dokta Bashir Aliu a lokacin da suke gaisawa da Babban Hafsan saron Najeria Janar Christopher Musa