✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Ziyarar ’yan Kannywood wurin Ministar Al’adu Hannatu Musa

Ministar ta yi alkawarin aiki da masana'anar don raya al'adun gargajiya don ci gaban kasar nan.

‘Yan Kannywood karkashin kungiyar raya al’adun gargjiya ta ‘Kannywood Cultural Heritage’ KCH ta ziyarci Ministar Al’adu da Kirkire-Kirkire, Hannatu Musa a inda ta yi alkawarin aiki da ‘yan masana’anar don raya al’adun gargajiya don ci-gaban kasar nan.

Ga yadda ziyarar ta kasance cikin kayatattun hotuna:

‘Yan kungiyar Kannywood na sauraron Ministar tana gabatar da jawabinta Hoto: Ibrahim Mandawari
Shugaban kungiyar Ibrahim Mandawari da Nuhu Abdullahi da Alhaji Sheshe da Tijjani Faraga da sauran ‘yan kungiyar a yayin ziyarar Hoto: Ibrahim Mandawari
Ministar da manyan jami’an ma’aikatar ta a yayin ziyarar Hoto: Ibrahim Mandawari
MInistar da Hannatu Bashir da Rashida Adamu Mai Sa’a a bayan kammala ziyarar Hoto: Ibrahim Mandawari
Nuhu Abdullahi da Tijjani Faraga tare da Ministar bayan kammala ziyarar Hoto: Ibrahim Mandawari
Ibrahim Mandawari, Shugaban kungiyar da Barista Lukman na Kwana Casa’in tare da Ministar bayan kammala ziyarar Hoto: Ibrahim Mandawari
Ministar da manyan jami’an Ma’aikatar tare da ‘yan kungiyar ta Kannywood Cultural Heritage bayan kammala ziyarar Hoto: Ibrahim Mandawari