Daily Trust Aminiya - Idan Najeriya Ta Karbo Sabon Bashin tiriliyan N1.7

Idan Najeriya Ta Karbo Sabon Bashin tiriliyan N1.7

Domin sauke shirin latsa nan.

‘Yan Najeriya da dama na caccakar Gwamnatin Tarayya bayan da Shugaba Muhammadu Buhari ya aike da takarda ga Majalisar Dattawa yana neman sahalewarta ya ciyo wani sabon rance.

Masu sharhi kuma na cewa ba a taba samun gwamnatin da ta ciyo bashi kamar gwamnatin nan ba.

Shin mece ce hikimar karbo rancen, kuma wanne tasiri zai yi a kan rayuwar ‘yan Najeriya?

Karin Labarai