✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jana’izar Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris (1936-2020)

A ranar Asabar 20 ga Satumba 2020, Allah Ya yi wa Sarkin Zazzau na 18 Alhaji Dakta Shehu Idris rasuwa. Sarkin da ya shafe shekara…

A ranar Asabar 20 ga Satumba 2020, Allah Ya yi wa Sarkin Zazzau na 18 Alhaji Dakta Shehu Idris rasuwa.

Sarkin da ya shafe shekara 45 a kan karagar mulkin Masarautar Zazzau ya rasu yana da shekara 84 a duniya bayan fama da rashi lafiya.

Dubun dubatar mutane daga sassa daban-daban na Najeriya ne suka halarci jana’izarsa a fadarsa da ke Zariya.