Kamfanin Siminti na Ashaka da ke Jihar Gombe ya bada tallafin kayayyaki na dubban Nairori ga magidanta fiye da 150 da ambaliya ta raba da gidaje da dukiyoyinsu a kauyen Wuro-Dole kusa da Lawanti a karamar Hukumar Akko ta jihar.
Kamfanin Siminti na Ashaka ya kai dauki ga wadanda ambaliya ta shafa a Wuro-Dole
Kamfanin Siminti na Ashaka da ke Jihar Gombe ya bada tallafin kayayyaki na dubban Nairori ga magidanta fiye da 150 da ambaliya ta raba da…