✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Sakamakwon Zaben Gwamnonin Najeriya Na 2023 (Alkaluma Daga:INEC)

kungiyar dalibai Musulmi ta kalubalanci iyaye kan tarbiyyar ’ya’ya

kungiyar dalibai Musulmi ta kasa ta nuna takaicinta game da koma bayan da ake samu game da  dabi’un matasa Musulmi a wannan zamani, inda ta…

kungiyar dalibai Musulmi ta kasa ta nuna takaicinta game da koma bayan da ake samu game da  dabi’un matasa Musulmi a wannan zamani, inda ta dora alhakin hakan a kan iyaye da malamai.