✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: An Kashe Jagoran CAN Da Wasu Mutum 5 A Kaduna

Masu garkuwa da jagoran Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a Kudancin Kaduna, Very Rabaran Jihan Mark Chietnum, sun hallaka shi.   Sanarwar da Cocin Rabaran…

Masu garkuwa da jagoran Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a Kudancin Kaduna, Very Rabaran Jihan Mark Chietnum, sun hallaka shi.
 
Sanarwar da Cocin Rabaran Emmanuel Uchechukwu Okolo da ke Kafancan ta fitar, ta ce an gano gawarsa ce a ranar Talata.