‘Na fasa wayata a kan gasar Hikayata’ | Aminiya

‘Na fasa wayata a kan gasar Hikayata’

    Abba Adamu, Ishaq Isma'il Musa

Maryam Umar ce gwarzuwar Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta Mata ta BBC Hausa ta 2020.

Hakan na nufin ita ta tafi gida da kyautar $2,000 da kuma lambar yabo.

A wannan hirar, ta bayyana yadda aka yi ta fasa wayarta saboda gasar.