Najeriya A Yau: Yadda ’yan Najeriya ke rayuwa a kan Naira 1000 | Aminiya

Najeriya A Yau: Yadda ’yan Najeriya ke rayuwa a kan Naira 1000

    Halima Djimrao da Muhammad Auwal Suleiman da Bilkisu Ahmed

Domin sauke shirin latsa nan

Naira 1000 ita ce takardar kudi mafi girma a Najeriya da gwamnatin kasar ta fara fitarwa a shekarar 2005, wadda har yanzu ita ce takardar kudi mafi girma a kasar.

Shin mece ce kimar N1,000 ga ’yan kasar a halin yanzu?

Matasa da magidanta sun bayyana wa shirin Najeriya A Yau yadda rayuwarsu ta kasance a kan N1,000.
A yi sauraro lafiya.