✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Halin Da Daliban Najeriya Ke Ciki A Dajin Sudan

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Yakin da ya barke a kasar Sudan ya sa dole ana kwashe mazauna kasar ‘yan asalin wadansu kasashe.…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Yakin da ya barke a kasar Sudan ya sa dole ana kwashe mazauna kasar ‘yan asalin wadansu kasashe.

Shin ko a wane hali daliban Najeriya ke ciki yanzu?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.