✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Kungiyar Kwadago Ke Shirin Yi A Jihohi

Tun bayan tabbatar da cire tallafin man fetur da shugaban Najeriya Bola Ahmed ya yi a ranar da ya kama aiki a Najeriya ‘yan kasar…

More Podcasts

Tun bayan tabbatar da cire tallafin man fetur da shugaban Najeriya Bola Ahmed ya yi a ranar da ya kama aiki a Najeriya ‘yan kasar ke kukan tsanantan tattalin arzika, da ya jefa rayuwar mutane da dama cikin tashin hankali. 

Kungiyar kwadago ta Najeriya ta shirya gangami na gama gari a ranar Laraba mai zuwa, ko a wane hali a ke ciki a jihohin kasar nan?

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan