✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Sankarau Ta Kashe Mutum 118 A Najeriya, Abin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cutar

An tabbtar mutum 235 sun kamu da cutar sankarau a Najeriya, ana zargin wasu 1,479 na da ita

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Cibiyar Yaki da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta bayyana cewa kawo yanzu an samu mutane 235 da aka tabbatar sun kamu da cutar sankarau a Najeriya, sannan ana zargin mutum 1,479 sun kamu da cutar.

Me ka sani game da cutar sankarau?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da bayanai daga bakin masana kan wannan cuta da hanyoyin guje mata.