✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abun Da Za A Fara Lura Kafin Shiga Tasi A Abuja

Tsadar rayuwa ta sa masu motoci sun koma yin tasi domin neman kudi a Abuja.

More Podcasts

Yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa ya sa masu motoci a Abuja komawa haya da su domin neman kudi.

Sai dai kuma hukumomin birnin sun ce sun dauki matakin hana wadands ba su cika ka’idojin yin tasi ba.

Shirin Najeriya a Yau ya duba dalilan da hukumomin Abuja ke tabbatar da ganin ba a yin tasi da motocin da ba su da fenti ba.

Domin sauke shirin, latsa nan