✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dabarun Cin Jarabawar JAMB Cikin Sauki

Hanyar da mai rubuta jarabawar JAMB zai bi domin kaiwa ga nasara cikin sauki

More Podcasts

A duk lokacin da ɗalibai ke shirin rubuta jarabawar shiga jami’a wato JAMB a kan karfafa musu gwiwa su dage, da kuma dabarun da za su kai su ga nasara.

Duk da haka, yawanci na ganin ba a cika samun nasarar JAMB a tashin farko ba.

To amma akwai wasu dabarun da ya kamata masu shirin jarabawar su bi cikin sauki.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazarin matakan da ya kamata masu shirin rubuta jarabawar su bi domin samun nasara.

Domin sauke shirin, latsa nan