✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Ke Hana Mata Zuwa Masallacin Idi

Zuwa Sallar Idi sunna ce mai karfi, sai dai yawancin mata ba sa halartar

Zuwa Sallar Idi sunna ce mai karfi, sai dai yawancin mata ba sa halartar wannan ibada ta Sallar Idi da ake gudanarwa sau biyu kadai a duk shekara.

Ko mene ne ya sa ba sa zuwa?

Saurari dalilan da ke hana mata zuwa, da kuma abin da ya sa ya kamata su rika halarta.