✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da ’Yan Najeriya Ke Gudun Kayayyakin Da Aka Yi A Kasar

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan ’Yan Najeriya sun yi  suna wurin  sayen kayayyakin kasashen waje. Mene ne ya sa suka aminta da kasashen…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

’Yan Najeriya sun yi  suna wurin  sayen kayayyakin kasashen waje.

Mene ne ya sa suka aminta da kasashen ketare fiye da na kasarsu?

Shirin Najeriya A Yau ya bi diddigin wannan batu, ya ji ta bakin masu ruwa da tsaki domin samo mafita.