✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Fasfo Ya Zama Wajibi Ga Ɗanƙasa Ko Ba Don Tafiya Ba

Mutane da dama na tunanin sai idan za a ketare kasa fasfo ke da muhimmanci.

More Podcasts

Shin ka taba tunanin damarmakin da za ka iya rasawa saboda rashin mallakar fasfon dan kasa a Najeriya?

Yawancin mutane ba su maida hankali wajen mallakar fasfo domin a tunaninsu sai idan kana kokarin ketare kasa ya zama wajibi a gare ka.

Shin akwai damammaki da za ka iya rasawa saboda rashin mallamar shi?

To ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a Yau domin jin dalilin da mallakar fasfo ya zama wajibi ga kowa ba sai wanda zai ketare kasa ba.

Domin sauke shirin. latsa nan