NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Inda Mai Mala Buni Yake A Yanzu | Aminiya

NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Inda Mai Mala Buni Yake A Yanzu

Mai Mala Buni
Mai Mala Buni
    Muhammad Auwal Suleiman da Halima Djimrao

Domin sauke shirin latsa nan

Tun bayan daukar dimin da jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi,  jama’a ke cigiyar inda shugaban rikon jam’iyyar, Mai Mala Buni, ya shige.

Shirin Najeriya A Yau ya zakulo inda shugaban rikon jam’iyyar yake a yanzu da kuma bayanan masana kan inda rikicin zai kai jam’iyyar idan ba a gaggauta daukar mataki ba.

Bayanan masana kan inda rikicin shugabanci zai kai jam’iyyar APC