NAJERIYA A YAU: Halin da ’yan gudun hijirar Bama ke ciki bayan komawa garinsu | Aminiya

NAJERIYA A YAU: Halin da ’yan gudun hijirar Bama ke ciki bayan komawa garinsu

    Halima Djimrao da Muhammad Auwal Suleiman

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan

A kokarin Gwamnatin Borno na wanzar da zaman lafiya a jihar, ta mayar da ’yan gudun hijira jihar garuruwansu bayan sun shafe shekaru a sansanonin gudun hijira, sakamakon rikicin Boko Haram.

To ko a wane hali tsoffin ’yan gudun hijirar da aka mayar gidajensu ke ciki?

Saurari cikakken shirin domin jin halin da wadannan bayin Allah da ta’addanci ya sauya wa rayuwa suke ciki bayan sun sake komawa garinsu da zama.