✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Ke Gaban Sanata Aishatu Binani A Zaben Ranar Asabar

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Ranar Asabar 15 ga watan Afrilun shekara ta 2023 ake sa ran  karasa zaben jihohin da aka bayyana…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ranar Asabar 15 ga watan Afrilun shekara ta 2023 ake sa ran  karasa zaben jihohin da aka bayyana a matsayin zaben da bai kammala ba fadin Najeriya.

Lura da yadda kallo ya koma Jihar Adamawa sakamakon samun mace ’yar takara da ke neman doke gwamna mai ci, ko wadanne kalubale ne ke gaban Aishatu Binani?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani. A yi sauraro lafiya.