✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Tsutsa Ta Sa Kudin Kwandon Tumatir Kaiwa N20,000 A Kano

Yadda tumatir ya yi tsada fiye da kima a Jihar Kano ne abin da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya duba

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tumatir na gaba cikin sinadaran hada miyar dage-dage a Arewacin Najeriya.

Mene ne ya sa tumatir tsada a jihar Kano a daidai wannan lokaci?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harkar tumatir domin gano dalilin da tumatir din ya zama zinare a Kano.