✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shin Majalisa Na Da Ikon Dakatar Da Dokar CBN?

Majalisar Dokoki ta Kasa na neman taka wa CBN burki kan dokar takaita yawon kudi tsaba a hannun jama'a

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

A yayin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ci gaba da fito da sabbin dokokin takaita yawon kudi tsaba a hannun jama’a; Majalisar Dokoki ta Kasa na kokarin taka masa burki.

Shin Majalisar na da ikon dakatar da dokokin CBN?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin inda aka dosa.