✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda kalaman Abba Gida-gida ke yamutsa hazo a Kano

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani kan wainar da ake toyawa a Jihar

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Zababben Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP ya fara bai wa jama’ar jihar ‘shawarwari’ kan wadansu al’amura da ke ci wa yan jihar tuwo a kwarya.

Ya ya ‘yan Jihar Kano ke kallon shawarwarin na Abba?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani kan wainar da ake toyawa a Jihar.