NAJERIYA A YAU: Yadda Likitoci Ke ‘Jawo Asarar Rayuka’ | Aminiya

NAJERIYA A YAU: Yadda Likitoci Ke ‘Jawo Asarar Rayuka’

    Bilkisu Ahmed

 

Domin sauke shirin latsa nan

Lafiya uwar jiki, inji masu iya magana. Sai dai kuma a wasu lokuta marasa lafiya kan fada cikin mawuyacin hali idan suka je asibiti don neman lafiya.

Hakan na faruwa ne saboda kura-kurai ko sakacin likitoci da ma’aikatan jinya wajen gudanar da ayyukansu.

A yau, shirinmu ya duba yadda a wasu lokuta ake samun kura-kurai ne yayin yi wa marasa lafiya aiki a asibitoci.