✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Matasa Suka Taka Rawar Gani A Zaben 2023

Sirrin nasarar matasa a zaben 2023

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Masu nazarin harkokin siyasa sun bayyana zaben 2023 a matsayin zaben da ya bai wa matasa dama fiye zabukan da suka gabata a kasar.

Mene ne ya bai wa matasa da dama nasara a zaben na 2023?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani akan wannan batu.