✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: “Yadda Na Sayar Da Kayan Gadona Na Yi Karatu”

Abin da ke hana ’yan mata karatu a Arewacin Najeriya da kuma yadda za a magance matsalar

More Podcasts

A yayin da rahotannin ke nuna mata a Arewacin Najeriya sun fi na sauran sassan kasar karancin damar zuwa makranta;

Wata baiwar Allah a yankin ta sayar da gadon da aka bar mata, ta yi amfani da kudin wajne daukar nauyin karatunta.

Me ke hana mata karatu a Arewacin Najeriya? 

Shirin Najeriya A Yau na tafe da amsa daga bakin matan yankin da kuma shawarwari  kan yadda za a magance matsalar.

Domin sauke shirin kai-tsaye, latsa nan.