Najeriya A Yau: Yadda shugabannin Najeriya ke boye kudaden haram | Aminiya

Najeriya A Yau: Yadda shugabannin Najeriya ke boye kudaden haram

    Muhammad Auwal Suleiman da Halima Djimrao da Bilkisu Ahmed


Domin sauke shirin latsa nan.

Binciken da ya fallasa yadda ’yan siyasa da shugabanni da attajiran Najeriya da wasu kasashe suka azurta kawunansu da kudaden haram (Pandora) na ci gaba da shan fashin baki a fadin duniya.

  1. Najeriya A Yau: Yadda kasafin kudin 2022 zai shafi rayuwarku
  2. Buhari zai kashe wa kansa biliyan N24bn a 2022

Shirin Najeriya A Yau zai dubi wannan batu daga tushe domin bai wa mai sauraro damar fahimtar halin da ake ciki game da binciken na ‘Takardun Pandora’, wanda ’yan jarida masu binciken kwakwaf 600 daga kasashe daban-daban suka gudanar.