✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Tsadar Takardar Takara Za Ta Shafi Zaben 2023

Daga APC mai mulki zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP an ninninka kudin fom din takara.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Kudin takardun takarar babban zaben 2023 ya ninku akalla sau biyu a kan na zaben 2019.

Daga Jam’iyyar APC mai mulki zuwa babbar jam’iyyar adawa ta PDP har da sabuwar jam’iyyar NNPP, abin samma-kal.

Mene ne dalili Ko me ya sa hakan faruwa?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani