Daily Trust Aminiya - Ra’ayoyin ’yan Najeriya kan Karin kudin wutar lantarki
Subscribe
Dailytrust TV

Ra’ayoyin ’yan Najeriya kan Karin kudin wutar lantarki

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta kara farashin wutar da kashi 50%, wata biyu bayan ta kara shi a watan Nuwamban 2020.

Ga abin da wasu ’yan Najeriya suke cewa a kan karin.