Rikicin APC alheri ne —Sanata Ndume | Aminiya

Rikicin APC alheri ne —Sanata Ndume

Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce rikicin da ya dabaibaye zaben fidda shugabannin jam’iyyar APC na jihohi alheri ne.

A cikin wannan bidiyo, Ndume ya ce Majalisar Dattawa ba ta amince da zaben ’yar tinke ba, kuma Najeriya ba ta kai lokacin da za da yi zabe ta intanet ba.

A yi kallo lafiya.