Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Umar Ganduje ya ce an rufe kamfanin Triumph ne don yin gyara a harkokin tafiyar da kamfanin ta yadda zai dace da zamani tare da gasa da kowane gidan jarida a kasar nan.
Rufe Kamfanin Triumph na wucin-gadi ne – Ganduje
Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Umar Ganduje ya ce an rufe kamfanin Triumph ne don yin gyara a harkokin tafiyar da kamfanin ta yadda…