Daily Trust Aminiya - Sabuwar Dokar Tsarin Neman Aure a Kano
Subscribe
Dailytrust TV

Sabuwar Dokar Tsarin Neman Aure a Kano

Mahukunta a unguwar Tudun Yola da ke birnin Kano sun kafa dokokin yin zance tsakanin samari da ’yan mata da kuma zawarawa.

Dokar ta kayyade rana, wuri, tsawon lokaci da kuma yanayin da hirar za ta kasance.

Akwai kuma hukunci ga masu karya dokar wadda ra’ayoyi suka bambanta a game da ita kamar yadda za ku gani a wannan bidiyon.