A tattaunawar da wakilinmu ya yi da mawakin ’yan siyasa, Kabiru Kilasik; ya tattauna al’amura da dama da suka shafi sana’arsa. Ga yadda ganawar tasu ta kasance:
Sai mun yi jinga nake wa mutum waka – Kabiru Kilasik
A tattaunawar da wakilinmu ya yi da mawakin ’yan siyasa, Kabiru Kilasik; ya tattauna al’amura da dama da suka shafi sana’arsa. Ga yadda ganawar tasu…