✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

“Shekara 8 Ina Tara Kuɗin Hajji Amma Yanzu Dole Na Fasa Zuwa”

Tuni wasu maniyyatan suka ce sun cire rai bayan ƙarin N1.9m

More Podcasts

Za a  iya cewa aikin Hajji a Najeriya sai ga mai rabo, domin tun bayan bullar labarin hukumar alhazan Najeriya NAHCON na cewa an yi ɗori kan kudin da aka ware a baya ake ta ƙorafi.

Tuni wasu maniyyatan suka ce sun cire rai a yanzu, amma kuma hukumar ta ce akwai dalilan da babu yadda ta iya da su ne.

Shirin Najeriya a Yau ya duba matakin, da wasu suka ce yana neman hana talakan Najeriya zuwa aikin Hajji.

Domin sauke shirin, latsa nan