✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shin Da Gaske Ýan Jarida A Najeriya Na Zuzuta Matsalar Tsaron Kasar?

A lokuta da dama ýan siyasa da masu riƙe da madafun iko na bayyana ayyukan ýan jaridar ƙasar nan a matsayin wani yunkuri na azuzuta…

More Podcasts

A lokuta da dama ýan siyasa da masu riƙe da madafun iko na bayyana ayyukan ýan jaridar ƙasar nan a matsayin wani yunkuri na azuzuta matsalar tsaron da ƙasar ke fama da shi, wani lokacin ma cewa su ke yi ‘yan jaridar na firgita ‘yaan wadansu ƙasashen da ke da niyyar saka hannun jari a Najeriya. 

Shin da gaske ne ayyukan ‘yan Jarida na azuzuta matsalar tsaron Najeriya?

Shirin Najeriya A Yau ya bigi jaki ya bigi taiki. lasta nan domin sauraron shirin kai tsaye.