✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Sakamakwon Zaben Gwamnonin Najeriya Na 2023 (Alkaluma Daga:INEC)

Tabarbrewar tsaro: ’Yan sanda sun hana daukar mutum uku a kan babur a Bauchi

Rundunar ’Yan sandan Jihar Bauchi ta kafa dokar hana mutu m uku hawa babur don rage ayyukan ta’addanci a jihar.

Rundunar ’Yan sandan Jihar Bauchi ta kafa dokar hana mutu m uku hawa babur don rage ayyukan ta’addanci a jihar.