Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ya ce daliban da yakin aikin Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) ya kawo wa karatunsu tsaiko su kai maka kungiyar a kotu…