Ronaldo ya kafa tarihi zama wanda ya zura kwallo uku rigis ko sama da uku sau 65 a tarihin tamaularsa.