Matsalar yanzu ta abinci muke wanda ya yi tsada, mutane da dama na son ɗinkin amma sun hakura saboda tsadar kayan.