Sansanonin da aka yi wa luguden wuta na fitattun ’yan ta'adda ne — Abdullahi Nasanda a Zurmi, da Malam Tukur a Gusau.