Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce akwai alamun jam’iyyar APC za ta yi nasara a duk kananan hukumomi 44 na Jihar Kano.