✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

El-Kanemi ta koma yin qwallo a Maiduguri

Kulob din kwallon kafa na El-Kanemi Warriors da ke Maiduguri ya koma yin kwallo a gida (Maiduguri) tun bayan rikicin Boko Haram da ya dabaibaye…

Kulob din kwallon kafa na El-Kanemi Warriors da ke Maiduguri ya koma yin kwallo a gida (Maiduguri) tun bayan rikicin Boko Haram da ya dabaibaye Jihar kimanin shekaru uku da suka gabata.