✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hukumar Abuja za sayo motocin haya na Naira miliyan 500

Ministan Abuja Sanata Bala Mohammed ya ce hukumarsa ta amince a kashe Naira miliyan 500 wajen karo motoci haya don rage radadin dokar takaita zirga-zirgan…

Ministan Abuja Sanata Bala Mohammed ya ce hukumarsa ta amince a kashe Naira miliyan 500 wajen karo motoci haya don rage radadin dokar takaita zirga-zirgan kananan bas din haya a birnin.