✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Lemon kwalba

Wani Bafulatani ne ya kai ziyara birni wajen dan uwansa sai aka kawo masa lemon kwalba. Yana cikin sha sai ya ji gyatsa ta taso…

Wani Bafulatani ne ya kai ziyara birni wajen dan uwansa sai aka kawo masa lemon kwalba. Yana cikin sha sai ya ji gyatsa ta taso masa sai ya ce: “Rike mun nan, zan yi habo.” Bayan ya huta, sai ya ce wa dan uwansa: “Aradu Ja’e, wannan abin ya ji tsamiya da yawa!”
Daga dahiru Ustaz, Kubwa 08033208651