✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rabaran Bitrus Jatau da ya Musulunta ya ziyarci Zariya

Fitaccen mai amsa tambayoyin addinin Kiristan nan a Rediyon Tarayya na Kaduna Rabaran Bitrus Jatau wanda ya Musulunta kuma ake kiransa da Muhammdul Aminu ya…

Fitaccen mai amsa tambayoyin addinin Kiristan nan a Rediyon Tarayya na Kaduna Rabaran Bitrus Jatau wanda ya Musulunta kuma ake kiransa da Muhammdul Aminu ya kai ziyarar wa’azin addinin Musulunci a garin Zariya.