✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Suruka ta farke cikin matar danta

A ranar Larabar makon jiya ne al’ummar Unguwar Baba da ke New Nyanya da ke kusa da Abuja suka samu mummunan labari, inda ake zargin…

A ranar Larabar makon jiya ne al’ummar Unguwar Baba da ke New Nyanya da ke kusa da Abuja suka samu mummunan labari, inda ake zargin wata surka da soka wa matar danta wuka har sai da hanjinta ya fito.