✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan kasuwa

Wasu matasa, Ibo da Bahaushe da kuma Bayarabe, muhawara ta kaure tsakaninsu a kan wa ya fi kwarewa a fannin kasuwanci da kuma tsabar son…

Wasu matasa, Ibo da Bahaushe da kuma Bayarabe, muhawara ta kaure tsakaninsu a kan wa ya fi kwarewa a fannin kasuwanci da kuma tsabar son kudi. Sai aka tambayi Bahaushen cewa 1 + 1 ya ce 2. Sai Bayarabe aka ce masa 2 + 2 ya ce 4. Sai aka ce wa Ibo 3 + 3 sai ya ce Naira 6!

Daga dantanin Yalwa, 08089766487