Na yi bayanan yadda dan kasuwa zai samu tallafin fitar da kayayyakinsa kasashen waje daga wadansu hukumomi na Gwamnatin Tarayya, wato Hukumar Hassasa Fitar da Kayayyaki ta Najeriya (NEPC), da Bankin Shigowa da Fitar da Kayayyaki na Najeriya (NEdIM Bank).
Tallafin fitar da kaya zuwa kasashen Yamma da Tsakiyar Afrika
Na yi bayanan yadda dan kasuwa zai samu tallafin fitar da kayayyakinsa kasashen waje daga wadansu hukumomi na Gwamnatin Tarayya, wato Hukumar Hassasa Fitar da…