Kasuwar goro ta Ujile da ke daf da kofar Mazugal a birnin Kano, kasuwa ce mai dadadden tarihi, wacce ke da asali tun kafin Najeriya ta samu ‘yancin kai daga mulkin mallaka.
Ujile: Kasuwar goro mai dadadden tarihi
Kasuwar goro ta Ujile da ke daf da kofar Mazugal a birnin Kano, kasuwa ce mai dadadden tarihi, wacce ke da asali tun kafin Najeriya…