✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Yan damfara sun tara miliyoyi daga masu neman tallafin gwamnati

A wannan yanayi da ’yan Najeriya da dama kokarin ganin sun samu cin gajiyar tallafin da Gwamnatin Tarayya ta tanada domin magidanta miliyan 15, da…

More Podcasts

A wannan yanayi da ’yan Najeriya da dama kokarin ganin sun samu cin gajiyar tallafin da Gwamnatin Tarayya ta tanada domin magidanta miliyan 15, da nufin rage radadin cire tallafin man fetur.

’Yan damfana na fakewa da damar suna tatsar dubban mutane miliyoyin kudi da sunan za su sanya su cikin wadanda da za a ba wa tallafin.

Shirin Najeriya A Yau ya bankado yadda bata-gari ke amfani da sunan tallafin gwamnati suna damfarar mutane.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan